Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Fusatattun masu zanga-zanga a ranar Laraba sun kashe babban jami'in binciken laifuka, DSP Augustine Ogbeche tare da banka wa ofishin 'yan sanda na Atan-Ota Ado.
A ranar Alhamis ne wasu mutane da ake zargin 'yan daba suka tsinke kan dan sanda tare da koje shi kurmus yayin zanga-zangar EndSARS a Nnewi da ke jihar Anambra.
Jawabin kai tsaye da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi a ranar Alhamis, 22 ga watan Oktoba ya kawo cece-kuce sakamakon zanga-zangar EndSARS da matasa suka yi.
Wannan mako ne mai cike da tarihi a kasar nan. A cikin watan nan ne Najeriya ta cika shekaru 60 da samun yancin kai kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari ya damu.
Al'amarin ya faru da safiyar Juma'a a Guidna, Kubwa, wata anguwa dake kusa da Bwari a Abuja. Guidna ba ta da nisa da sansanin masu bautar kasa (NYSC) na Abuja.
Ana rikici yanzu haka tsakanin Hausawa da Yarabawa a Fagba, Iju-Ishaga, karamar hukumar Ifako-Ijaye inda aka kona gidajen mutane kuma hankulan mazauna sun tashi
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kwara, Kayode Egbetokun ya bayyana cewa an kori jami'ai shida daga aiki a jihar kan wasu laifuka da aka ce sun aikata da suka saba
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun afka wuraren ajiye kaya da aka ajiye kayan abinci na tallafin COVID 19 da ke harabar Cocoa Processing Industrial, Ede, a jih
Doska wani kauye ne a tsakanin garin Ajigin da Talata a karamar hukumar Damboa a jihar Borno da jama'a suka kauracewa tun shekarar 2015 bayan mayakan kungiyar
Labarai
Samu kari