A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Samarin unguwar Daudu dake karamar hukumar Guma a jihar Benue, sun fara zanga-zangar a ranar Lahadi, 1 ga watan Nuwamba, akan bata mazakutarsu a cikin kauyen.
Da ya ke maimaita kalaman Buhari a cikin jawabinsa, Garba Shehu ya ce; "mazauna birnin tarayya (FCT), Abuja, sun rashin babban malami, jagora nagari; mai karfin
A ranar Lahadi, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna takaicinsa game da harin da jami'an tsaro da suka kai ga masu zanga-zangar lumana a jihohin Najeriya.
Augustine Yiga, shararren fastonnan na Yuganda ya mutu.Ya rasu ne bayan watanni 5 da kama shi da laifin yayata cewa Coronavirus zazzabine wanda dama ake yinsa.
Ƙungiyar ƙasashe masu arziƙin man fetur (OPEC) da takwarorinta sun yanke shawarar rage adadin yawan adadin man fetur zuwa gangar ɗanyen man fetur miliyan 7.7
Wani dan shekara 40 mai suna Etifa Obukulubu, ya bankawa gidan dake wuraren igbogene, karamar hukumar Yenagoa, wuta saboda zarginta da tana tarayya da wani.
Dangin fursinoni 1,181 da suka gudu daga gidajen gyaran hali na Oko da Benin sun maido dasu dakansu, jaridar Leadership ta wallafa hakan. Wata majiya ta sanar.
Mun ji Mai dakin Buhari za ta bude manya-manyan asibitoci a fadin Najeriya. Uwargidar Shugaban kasa ta yi alkawarin gina dakunan yaki da Kansa a fadin Najeriya.
Tsohon shugaban hukumar kudin shiga (FIRS), Babatunde Fowler ya bayyana gaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Jaridar Premium Times ta jadda hakan daga EFCC.
Labarai
Samu kari