APC vs PDP: Jerin yan takaran dake karawa a zabukan maye gibi yau Asabar, 5 ga Disamba

APC vs PDP: Jerin yan takaran dake karawa a zabukan maye gibi yau Asabar, 5 ga Disamba

Legit.ng a wannan rubutun ta kawo muku jerin yan takaran zaben cike gibin kujerun majalisar dattawa shida da majalisar dokokin jiha 9 tsakanin manyan jam'iyyun APC da PDP.

Yan takaran kujerun Sanata

1. Bayelsa ta yamma

APC -Peremobowei Ebebi

PDP - Henry Seriake Dickson

2. Bayelsa ta tsakiya (Bayelsa )

APC - Abel Ebi Femowei

PDP - Cleopas Moses Zuwoghe

3. Lagos ta yamma (Lagos )

APC - Abiru Mukhail Adetokunbo

PDP - Babatunde Olalere Gbadamosi

4. Plateau ta kudu (Plateau)

APC - Nora Ladi Daduut

PDP - George Edwards Daika

5. Imo ta Arewa (Imo)

APC - Ifeanyi Godwin Araraume

PDP - Emmanuel E Okewulonu

6. Cross River ta Arewa (Cross River)

APC - Joe Odey Agi

PDP - Stephen Adi Odey

KU DUBA: Karya ne, bamu baiwa Ganduje Farfesa ba, jami'ar East Carolina

APC vs PDP: Jerin yan takaran dake karawa a zabukan maye gibi yau Asabar, 5 ga Disamba
APC vs PDP: Jerin yan takaran dake karawa a zabukan maye gibi yau Asabar, 5 ga Disamba Photo credits: @iamHSDickson, @TokunboAbiru, @BOGbadamosi
Source: Twitter

KU KARANTA: Idan iyayenka sun haifeka dan Halas, ka shigo Zamfara kai kadai: Matawalle ga Yari

Majalisar dokokin jiha

1. Mazabar Bakura (Zamfara)

APC - Dankande Bello

PDP - Ibrahim Tudu Tukur

2. Mazabar Kosofe II (Lagos )

APC - Wasiu Obafemi Saheed

PDP - Mazabar Sikiru Adekoya Alebiosu

3. Mazabar Dass (Bauchi )

APC - Bala Ali

PDP - Lawal Bala Umar

4. Mazabar Isi-Uzo (Enugu )

APC - Okwor Macdonald Ejiorfor

PDP - Amaka Catherine Ugwueze

5. Mazabar Ibaji (Kogi )

APC - Egbunu Atule

PDP - Ojata Deniel Enefola

6. Mazabar Nganzai (Borno)

APC - Mohammed Ali Gajiram

PDP - Saleh Alhaji Mohammed

7. Mazabar Obudu (Cross River)

APC - Agbor Adaje Godwin

PDP - Maria Godwin Akwaji

8. Mazabar Bayo (Borno)

APC - Maina Abare Maigari

PDP - Muhammed Adamu Danjuma

9. Mazabar Bakori (Katsina)

APC - Ibrahim Aminu

PDP - Aminu Magaji

Mun kawo muku cewa bayan an dage zabukan har sau biyu sakamakon annobar cutar Korona da zanga-zangan EndSARS, hukumar gudanar da zaben kasa INEC zata gudanar da zabukan maye gibi 15 a yau Asabar.

Yayinda shida ciki na kujeran Sanatoci ne, tara na kujerun yan majalisan dokokin jiha ne.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel