Zakakuran sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar bayan artabu da ‘yan bindiga a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Zakakuran sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar bayan artabu da ‘yan bindiga a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Tsohon hafsun sojin kasa a Najeriya, Tukur Yusuf Buratai ya yi gargadi ga hukumomi bayan mutuwar Janar Rabe Abubakar a hannun masu garkuwa da mutane.
Da alamun mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona duk da cewa daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar kulli yaumin musamman a Arewaci.
Dakarun Sojoji sun bayyana matsayarsu game da dauko hayar Sojojin gona wajen yakin Boko Haram. Sannan Sojojin Najeriya sun maida wa Gwamnonin Jihohi raddi.
Majalisar Wakilai ta yi karin haske game da hallarar Shugaban kasa gaban ta. Taron APC shi ne abin da zai hana Buhari zuwa Majalisa a farkon mako mai zuwa.
A jiya mu ke jin cewa EFCC ta bukaci a daga shari’a zuwa 2021 bayan ta gaza kamo Diezani Alison-Madueke. Tun 2015 Alison-Madueke ta bar Najeriya, har yau shiru.
Malam Yusuf, wanda ya bayyana a gidan jaridar ARISE, ya ce a wasu lokutan, gwamnonin jihohin suna siyawa ƴan bindigar Shanu, sannan su basu kuɗi a matsayin hany
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, a ranar Alhamis, ya caccaki shugaban rundunar sojin kasa, Lt. Janar Tukur Buratai, akan maganar ta'addanci.
Wani Smart Odojie Ofagba, wanda 'yan sanda sukayi sanadiyyar kisan mahaifinsa, Samuel Udojie Ofagba, kawunsa, Abulimen Ofgba da leburan mahaifinsa, Kinsley.
Iyalan kowanne cikin manoma 48 da aka kashe a gonan shinkafa a jihar Borno sun samu kudi N600,000 daga hannun gwamnatin jihar Borno da kayan buhunan abinci.
Kamar yadda Obiano ya tabbatar, ya cigaba da yin aiki tukuru don ganin sun samu cikakkiyar walwalar ma'aikatan jihar Anambra, kuma ya tabbatar kowa ya huta.
Labarai
Samu kari