Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a kama tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji bayan karar da hukumar ICPC ta shigar game da shi.
Mumunan hadarin motan da ya faru a Kwanar Garko dake karamar hukumar Garko ta jihar Kano, ya yi sanadiyar halakar akalla mutane 11, Daily Trust ta ruwaito.
Bayan watanni hudu da bashi beli, an mayar da AbdulRashid Maina kotu da safiyar Juma'a, 4 ga watan Disamba, 2020. An gurfanar da shi gaban Alkali Okong Abang.
Sanata Ishaku Elisha Abbo ya sake yin abin ba yada labari a Duniya, ya nuna bajinta. Wani tsagera ya tare ‘Dan Majalisa a gida, ya bukaci sai ya ba shi kudi.
Alhaji Lai Mohammed, ministan labarai da al’adu ya bayyana cewa sai Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cike wa’adin mulkinsa tsaf kafin ya sauka duk da matsi.
A yau Juma’a , 4 ga watan Disamba ne za a daura aure tsakanin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi da amaryarsa Jamila Abdulnasir a babban masallacin Alfurqan Kano.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, a ranar Alhamis ya bada milyan goma ga kowanne cikin matan jami'an yan sanda shida da aka kashe yayin zanga-zangan EndS.
Da alamun mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona duk da cewa daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar kulli yaumin musamman a Arewaci.
Dakarun Sojoji sun bayyana matsayarsu game da dauko hayar Sojojin gona wajen yakin Boko Haram. Sannan Sojojin Najeriya sun maida wa Gwamnonin Jihohi raddi.
Majalisar Wakilai ta yi karin haske game da hallarar Shugaban kasa gaban ta. Taron APC shi ne abin da zai hana Buhari zuwa Majalisa a farkon mako mai zuwa.
Labarai
Samu kari