Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.

Matsalolin tabarbarewar tattalin arziki na neman zame wa ‘yan Najeriya gaba damisa baya siyaki, yayin da aka wayi gari darajar dalar Amurka daya ta kai N500.
An samu rashin jituwa tsakanin yan majalisar wakilai bayan wani dan majalisa ya bukaci a gayyaci shugaban kasa Muhammadu Buhari zauren domin amsa tambayoyi.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana damuwarsa akan rashin damar bayar da umarni ga 'yan sanda akan kashe-kashe da tabarbarewar tsaro a Najeriya.
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin harin da aka kai kan manoman shinkafa a garin Zabarmari da ke jihar Borno a ranar Asabar wanda yayi sanadiyar mutuwar 43.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sallami hafsoshin tsaro da suka dade kan mulki. Yan majalisan sun yanke wannan shawara
Wata kotun Sojoji da zamanta a Abuja ta kama, Janar Olusegun Adeniyi, tsohon kwamandan rundunar Operation Lafiya Dole, da laifi. Kotun ta rage masa matsayi.
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Talata ta tabbatar da nadin Farfesa Mahmood Yakubu, a matsayin shugaban hukumar zabe ta kasa INEC na karin shekaru biyar.
Wani bangare na takardar daukar aiki da jami'ar ta aikowa Ganduje na cewa, "za mu ji dadi a ce koda sau daya ne a shekara za ka samu damar yin magana da daliban
Shahrarren dan sanda wanda ake ikirarin bai taba karban cin hanci ba shekaransa 30 da aiki, CSP Francis Erhabor, ya zama 'Jami'in dan sandan shekara' a zaben.
Labarai
Samu kari