Tsohon mataimakin darakta a hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS), Dennis Amachree, ya yi bayani filla-filla kan mutuwar marigayi Janar Sani Abacha.
Tsohon mataimakin darakta a hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS), Dennis Amachree, ya yi bayani filla-filla kan mutuwar marigayi Janar Sani Abacha.
A rayuwa wani lokacin kayi nasara wani lokacin kuma akasin haka,amma zaka cigaba da rayuwa" waɗannan sune kalaman da Adam's Oshiomhole ya yi bayan ya sha kayi a
Wani saurayi dan Najeriya ya bayyana yadda budurwarsa ta auri abokinsa bayan ya hadata dashi don ya bata wuri ta kwana a Warri, lokacin da taje wata tattaunawa.
Faisal Shuaib, sakataren NPHCDA, yayi bayani akan matsayar da suke akan COVID-19, a taron PTF da akayi a Abuja ranar Alhamis.Yace Najeriya na daga cikin kasar.
Mashahurin attajirin Brazil dan asalin kasar Lebanon Joseph Safra, ya rasu ranar Alhamis ya na da shekara 82, a cewar bankinsa.Safra, wanda kiyasin dukiyar ya k
Mutanen da basu gaza mutane 16 yan asalin karamar hukumar Danbatta ne suka gamu da ajalinsu a babban titin Kaduna zuwa Abuja, Vanguard ta ruwaito. Wata majiya d
Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Magashi, yace sojojin Najeriya suna daga cikin sojoji mafi nagarta a Afirka.Ya fadi hakan ne a ranar Alhamis, inda yace suna.
A ranar 1 ga watan Disamba, majalisar tarayya ta gayyaci Buhari don tattaunawa a kan harkokin tsaro, bayan 'yan Boko Haram sun kashe wasu manoman shinkafa.
Alkalin Alkalan jihar Kano, Nura Sagir Umar, ya 'yantar da fursunoni 37 dake gidajen yarin jihar domin rage cinkoson dake ciki bisa manufar gwamnatin tarayya.
Budurwar mai suna Juliet Nlemadim ta rasu a ranar 3 ga watan Disamba bayan wata kwarya-kwaryar rashin lafiya da tayi. Zaayi jana'izarta a kauyensu, Uborji Okuk.
Labarai
Samu kari