Jarumin fim a Najeriya, Kola Oyewo ya kwanta dama bayan fama da jinya. Kola Oyewo ya yi karatu hat zuwa matakin Phd ya kuma yi fina-finai da dama a Najeriya.
Jarumin fim a Najeriya, Kola Oyewo ya kwanta dama bayan fama da jinya. Kola Oyewo ya yi karatu hat zuwa matakin Phd ya kuma yi fina-finai da dama a Najeriya.
Tsohon minista, Isa Pantami, ya tabbatar da rasuwar Hon. Yaya Bauchi Tongo wanda ke wakiltar Gombe, Kwami da Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.
A yau Juma'a 11 ga watan Disamba Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi gida garin Daura ta jihar Katsina domin kai ziyara. Kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya sanar
Ɗiyar Shugaba Buhari, Zahra Buhari Indimi, tana cikin farin ciki a yau 11 ga watan Disamba a kasancewar ranar zagayowar haihuwar mijinta, Ahmed Indimi. Zahra wa
Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa, FRSC, reshen jihar Adamawa ta ce a ƙalla mutane 40 ne suka rasu sakamakon hatsarin mota daga watan Satumba zuwa 9 ga watan Disam
Femi Adesina, Mai bada shawara na musamman ga Shugaba Muhammadu Buhari kan kafafen watsa labarai ya ce Gwamnan Ebonyi, Dave Umahi na iya takarar shugabancin ƙas
Har yanzu dai rigingimun APC sun ki ci, sun ki cinyewa duk da APC ta karbe Jihar Kwara. Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ba ya tare da tafiyar Bashir Bolarinwa.
Kungiyar shugabannin Kudu da Jihohin Tsakiya, SMBLF, a ranar Alhamis, sun soki hukuncin rage mukami da rundunar soji ta yi wa kwamandan 'Operation Lafiya Dole',
Yan bindigan da suka yi garkuwa da Bashir Muhammed, wani dan majalisa a majalisar dokokin jihar Taraba, sun bukaci a biya naira miliyan 150 kafin su sake shi.
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta zargi Malaman addini da laifin sabawa umurninta wajen dakile yaduwar cutar Korona a fadin tarayya ta yadda suke tara jama'a
Wata kyakkyawar likita yar asalin yankin arewacin Najeriya, Dakta Halima Abubakar ta je shafin zumuntar zamani na Twitter domin neman mijin da zai aure ta.
Labarai
Samu kari