Attajirin duniya, Elon Musk ya kafa tarihi a duniya da darajar dukiyar shi ta haura dala tiriliyan 1. Horkokin kasuwancin musk sun bunkasa sosai ne a ranar Juma'a.
Attajirin duniya, Elon Musk ya kafa tarihi a duniya da darajar dukiyar shi ta haura dala tiriliyan 1. Horkokin kasuwancin musk sun bunkasa sosai ne a ranar Juma'a.
Tsohon minista, Isa Pantami, ya tabbatar da rasuwar Hon. Yaya Bauchi Tongo wanda ke wakiltar Gombe, Kwami da Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.
Ko shakka babu shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale ba ma a Najeriya kadai ba hatta ga duniya gaba daya. A cikinta ne kuma Buhari ya rasa wasu aminansa na kut.
Ministan sadarwa ta tattalin arzikin zamani, Dr Isa Pantami ya yi kira da a maida babban birnin tarayya Abuja birni mai amfani da fasahar zamani don gogayya da
Gwamnatin tarayya, jihohi 36 na kasar nan da kananan hukumomi fiye da 700 suna raba kudin shigar da aka samu daga danyen mai duk wata.Duk matakan gwamnati suna
Labari da dumi-duminsa da Legit.ng Hausa ta samu jaridar HumAngle ya bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da dumbin dalibai daga wata makarantar saka
An kasa gane dalilin da yasa Rundunar soji ta yi amfani da shafinta na sadarwa a hukumance don yaɗa al'amuran iyalan shugaban sojoji wanda ya kamata ace ya maid
Wani direban tasi, Kazeem Hamzat, ya bayyanawa kotun gargajiya ta Mapo a Ibadan, da ta raba auren shekara 21 tsakanin sa da matarsa, Mujidat bisa zargin cin ama
Allah ya yi wa mawallafin Jaridar Leadership, Mista Sam Nda-Isaiah rasuwa yana da shekaru 58 a duniya.Majiyoyi sun bayyana wa The Nation cewa marigayin ya rasu
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa'i, ya sanar da cewa ya sake killace bayan wasu na hannun damarsa da hadimansa sun kamu da kwayar cutar korona, kamar
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya roƙi gwamnatin tarayya da Shugaba Buhari ke jagora ta taimakawa ƴan gudun hijiran Najeriya kimanin 200,000 da ke Nijar, Kamaru
Labarai
Samu kari