Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a kama tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji bayan karar da hukumar ICPC ta shigar game da shi.
Hedikwatar rundunar tsaro ta baza sojojin kasa da na sama domin nemowa da kuma kubutar da daliban makarantar sakandiren kimiyya ta Kankara, jihar Katsina, da 'y
Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya, ya taya haifaffen Najeriya kuma ɗan wasan dambe, Anthony Joshua, murnar nasarar da ya yi a damben da ya doke Kubrat Pulev.
Kakakin shugaban ƙasa, Femi Adesina, cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar ya ce Mista Akwa zai cigaba da shugabancin hukumar har zuwa lokacin da za a k
Gwamnatin jihar Katsina karkashin Gwamna Aminu Bello Masari ta yi umurnin kawo karshen zagon karatu na uku tare da rufe dukkanin makarantu har sai baba ta gani.
Adaren jiya na Juma’a, 11 ga watan Disamba ne wasu ’yan bindiga suka kai hari a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati (GSSS) da ke Kankara, Jihar Katsina.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira makarantar sakandiren kimiyya da ke Kankara, jihar Katsina, da talatainin daren Juma'a zuwa duku-dukun safiya
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, a ranar Asabar, ya bukaci gwanatin tarayya da ta sanya dokar ta baci saboda matsalar tsaro a kasar nan bayan da
Aisha Yesufu ta shawarci ma'aurata a kan su daina sanar da iyayensu mata sirrikan gidan aurensu idan har suna so yayi karko domin gudun yi musu katsalandan.
Gwamnan Katsina, Aminu Masari ya ce babu wanda ke da tabbas kan adadin daliban makarantar sakandare da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka sace a karamar hu
Labarai
Samu kari