Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.

Za ku ji Miyagu sun kashe Manomi, sun sace mata a Jihar Shugaban kasa. Katsina ta gamu da hare-haren Miyagun ‘Yan bindiga da masu garkuwa da mutane a makon nan.
Rundunar sojin Najeriya sun saki wasu hotuna, wadanda suke nuna miyagun makamai da suka kwace daga hannun mayakan Boko Haram lokacin wani karon batta da sukayi.
Rahotanni sun ce an samu sababbin masu rike da madafan iko bayan matakin NEC. Rahotanni sun fara nuna cewa bangaren CPC tana rike da karfin iko a jam’iyya.
Jawabin ƙin amincewarsu da maganar rundunar soji ya zo ne cikin wata takarda mai sa hannun shugaban ƙungiyar cigaban Ayetoro-Gbede, Cif A. A Aminu, a ranar Asab
Yayin wata ganawa da gidan talabijin a ranar Juma'a, tsoffafin kwamishinonin biyu waɗanda suka yi watsi da jam'iyyar PDP zuwa APC sun ce sun yi hakan ne bisa fu
Adam ya zama mamba a kungiya Boko Haram tun ya na da shekaru goma bayan mayakan kungiyar sun tafi da shi bayan sun kai hari garinsu, Firgi, da ke yankin karamar
A ranar Lahadi, jam'iyyar PDP ta caccaki gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a kan amfani da barkonon tsohuwa wurin korar iyayen daliban makarantar sakandaren.
An gwada akalla manyan hafsoshin sojin Najeriya masu mukamin janar guda 18, inda aka gano suna dauke da cutar COVID-19. Ana zargin jami'an sojin sunyi cudanya.
Duk daliban jihar Katsina da aka dauka zasu koma gidajensu nan da sa'o'i kadan, a cewar ministan tsaro. Ministan tsaro, manjo janar Bashir Magashi ya sanar.
Labarai
Samu kari