Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce tsadar da ake kan man fetur a Najeriya bata kai yadda farashin ya yi mugun tashi a kasar Kenya da kasashen Afrika ba
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce tsadar da ake kan man fetur a Najeriya bata kai yadda farashin ya yi mugun tashi a kasar Kenya da kasashen Afrika ba
CBN ya fitar da sababbin dokokin BVN da za su fara aiki daga ranar 1 ga Mayu, 2026. Legit Hausa ta tataro abubuwa 5 da ya kamata ku sani gabanin wa'adin.
An yankewa dan majalisar jihar Imo, Hercules Okoro, mai wakiltar mazabar Ohaji Egbema, hukuncin zama a gidan gyaran hali akan laifin cin zarafi, Legit.ng tace.
Shehu Sani ya fadi yadda za ayi maganin garkuwa da mutane a hanyar Abuja cikin sauki. Ya ce da ‘dan gari a kan ci gari, don haka a dauki matasa aikin tsaro.
Wani mutum dan Najeriya, mai amfani da suna Tare Brisibe, ya janyo maganganu a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter,inda ya wallafa hotunan aurensa da matarsa.
Soyayya ruwan zuma, wasu kuma sukance ruwan madaci, ko ma dai wannene, wannan budurwa ta zurfafa soyayyarta ga saurayinta. Wata budurwa mai karancin shekaru.
Majalisar tarayya, kwamitin kungiyar yakin neman zaben Buhari ba 2019,ta musanta zargin adana kayan tallafin COVID-19 da aka baga don raba wa 'yan Najeriya.
Majalisar wakilan Najeriya ta aika takardar gayyata zuwa ga shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) da kuma gwamnan babban bankin kasa (CBN) domin su yi bayani a
An tursasa wa wata yarinya mai shekaru 13 ta auri wani mutum mai shekaru 48, sannan ta kula da yaransa wadanda tsararrakinta ne, shafn Linda Ikei ya wallafa.
Rundunar sojin sama ta Operation LAFIYA DOLE, ta ragargaji 'yan Boko Haram a dajin Sambisa dake jihar Borno. Kakakin rundunar soji, Manjo Janar John Enenche.
A jiya Litinin ne kungiyar kwadago ta yi magana game da karin farashin man fetur a Najeriya. Shugaban kungiyar kwadagon ya ce ana neman kai ‘yan Najeriya bango.
Labarai
Samu kari