Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Dan kwallon kungiyar Arsenal, Mesut Ozil, duk da halin tsaka mai wuyan da yake ciki ya shiga jerin yan kwallo mafi yawan albashi a duniya na shekarar 2020.
Mayakan kungiyan ta'addanci na Boko Haram sun farma fasinjoji a hanyar babban titin Damaturu zuwa Maiduguri, sun yi garkuwa da mutane 35 daga cikin matafiyan.
Shugaba Muhammau Buhari ya koma birnin tarayya abuja bayan mako daya da yayi mahaifarsa, Daura, a jihar Katsina. Buhari ya tafi Daura daga Abuja makon jiya.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto ya kalubalanci jam'iyyar APC da ta bayyana sunan gwamnan da ke daukar nauyin yan bindiga a arewa maso yammacin Naje
Sa'o'i kadan ne tsakanin mutuwar Baba Israel Akojede da matarsa Mama Esther, wadanda sukayi shekaru 72 da aure.An birne su a ranar Juma'a a makabartar Apostoli.
Babban jigon arewa, Farfesa Usman Yusuf, ya bayyana cewa da wuya a yi zaben 2023 idan har lamarin rashin tsaro ya ci gaba musamman a yankin arewacin kasar.
Hedkwatar tsaro tace rundunar Operation Hadarin Daji ta samu nasarar ceto daliban GSSS Kankara guda 344 na jihar Katsina.Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara.
Gwamnan Jihar Borno, Umara Zulum, ya nada mashahuriyar yar farauta haifaffiyar jihar Adamawa, Aisha Gombi, a matsayin mai bada shawara a yakin da ake da Boko Ha
Sanata Ali Ndume ya bayyana yadda ya gudanar da rayuwa a kurukukun Kuje da kuma huldarsa da manyan ’yan siyasa har da ’yan Boko Haram a kurukukun da sauransu.
Labarai
Samu kari