Jam'iyyar APC ta yi martani ga 'yan majalisar wakilai da jam'iyyun adawa da ke cewa shugaba Bola Tinubu ya sauka kan matsalolin tsaro a Najeriya.
Jam'iyyar APC ta yi martani ga 'yan majalisar wakilai da jam'iyyun adawa da ke cewa shugaba Bola Tinubu ya sauka kan matsalolin tsaro a Najeriya.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Hedkwatar tsaro tace rundunar Operation Hadarin Daji ta kashe wasu 'yan bindiga, sannan ta kama wasu 2 sanye da kayan 'yan sanda, cewar Manjo janar Enenche.
A jiya shugabannin jam'iyyar APC, sun ce zasu rufe duk wasu gurbuna da za su janyo satar fiye da dalibai 300 na Kankara, a jihar Katsina bata maimaita kanta ba.
Ishaq Usman Bello, babban alkali a babbar kotun tarayya da ke Abuja (FCT), ya rasa damar zama alkali a kotun hukunta manyan laifukan ta'addanci da cin zarafi ta
A ranar Asabar rundunar sojin Najeriya ta bayyana yadda ta samu nasarar ceto dalibai 344 na GSSS Kankara, jihar Katsina a ranar 11 ga watan Disamba, Vanguard.
Sai dai duk da haka, riga-kafin na iya kare mutum daga sake kamuwa da cutar duk da akwai alamun tambayoyi kan hakan, wanda hakan ne yasa Legit.ng ta samo muku
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun kai hari ranar Asabar kauyen Ajiri dake kramar hukumar Mafa, jihar Borno inda suka hallaka rayuka da dukiyoyin jama'a.
A ranar Asabar ne Benin City ta dauki zafi, inda wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da shugaban ma'aikatan gwamnatin (Head od Serv) jihar Edo, Anthony Okongbowa.
Kungiyar Miyetti Allah MACBAN ta karyata cewa ta shiga cikin tattaunawa da yan bindiga wajen sakin daliban makarantar sakandare gwamnatin GGSS Kankara, a Katsin
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 6, da wata mata tare da wasu yara 6 a wani hari na mayar da martani a karamar hukumar Kauru, bayan harin.
Labarai
Samu kari