Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
Shugaban Kamfanin Dantata kuma dattijo, Alhaji Aminu Dantata, ya sauki nauyin karatun 'yayan talakawa 100 a sabuwar jami'ar Al-Istiqama dake Sumaila, Arewacin.
Dattijon basarake, Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi ya samu zukekiyar amarya mai suna Chioma. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa an gansu a wani taro tare.
Yan bindiga sun kai hare-hare a kananan hukumomin Igabi, Giwa da Chikun na jihar Kaduna inda suka halaka mutane bakwai suka raunta wasu da dama. Kwamishinan har
Hankulan mutanen gari ta tashi a garin Okuku da Odo-Otin a jihar Osun a yayin da ƴan fashi da makami da ba a san addinsu ba suka yi kutse a wani bankin zamani.
Gwamnatin tarayya ta sanar ci gaba da zaban wadanda suka cancanci shirin N-Power. An bayyana kafar yanar gizo da za a bi domin tabbatar da gwaji da wucewa matak
An yi wa tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulasalami Abubakar da matarsa Mai shari'a Fati Lami Abubakar allurar riga-kafin korona a ranar Alhami 11
Hukumar NYSC ta bayyana cewa, ya zama dole akan mambobin bautar kasa su yi allurar rigakafin Korona. Shugaban hukumar ne bayyanawa wata jarida wannan batu.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da katafaren ginin hukumar raya yankin Niger-Deƙta wato (NDDC) daga ofishinsa, wanda ministan yankin ya jagoranta
Sakamakon sakin mutane bakwai dake zargi da haddasa rikicin kasuwar Shasha a garin Ibadan na jihar Oyo, wasu yan kasuwa sun nuna bacin ransu yayinda wasu ke.
Labarai
Samu kari