Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Kungiyar matasan Arewa ta AYA ta yi zargin cewa wasu manyan yan siyasa sun fara kulla-kulla domin ganin an sauke manyam hafsoshin tsaron kasar nan.
Majalisar wakilan tarayyar kasar nan tace ta talauce kuma kasafin da aka fitar mata ba dole ya amfani 'yan Najeriya ba, Benjamin Kalu, mai magana da yawunsu.
Kwamitin Sasantawa na jam'iyyar hamayya ta PDP wanda Saraki ke jagoranta sun shiga taron sirri a birnin tarayya Abuja, da gwamnonin dake ƙarƙashin jam'iyyar,
Yan sanda biyu sun rasa rayukansu wasu kuma sun jikkata a wani mummunan hatsari da ya ritsa dasu. Ance tayar motarsu ce ta fashe sukayi taho mugama da wata mota
Gwamanan jihar Kano Dr. Abdullahi Ganduje ya yi allurar rigakafin korona a asibitin murtala dake kano kuma a gaban wakilan masarautar jihar da wasu jami'ai.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe daliban kwalejin harkar noma da gandun daji dake unguwar Mando a cikin birnin jihar Kaduna.
Femi Adesina ya ce Muhammadu Buhari ya na nan a kan bakarsa a kan masu rike bindigogi. Shugaban kasar ya ce a harbe duk wanda aka gani ya dauki AK-47 ya na yawo
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya ya jaddada cewa shi ya baiwa shugabannin tsaron kasar nan umarnin su matsantawa 'yan ta'adda, tare da harbe duk aka kama.
PPPRA ta nuna a karon farko a tarihin Najeriya, watakila farashin man fetur zai haura N210 a gidajen mai. Fetur zai yi tsadar da ba a taba jin labari ba a kasar
Shugaban Kamfanin Dantata kuma dattijo, Alhaji Aminu Dantata, ya sauki nauyin karatun 'yayan talakawa 100 a sabuwar jami'ar Al-Istiqama dake Sumaila, Arewacin.
Labarai
Samu kari