'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa nan gaba kadan kudin litar man fetur za ta kasar sauka kasa a Najeriya. Sun ce lita za ta dawo kasa da N120.
'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa nan gaba kadan kudin litar man fetur za ta kasar sauka kasa a Najeriya. Sun ce lita za ta dawo kasa da N120.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Da safiyar ranar Lahadi an yi bata-kashi tsakanin sojojin Najeriya da wasu 'yan bindiga da suka kai hari na biyu a filin jirgin sama na jihar Kaduna a arewa.
Wata sabuwa: Wani kansila a jihar Kano ya dauki hadimai 18 aiki domin taimaka masa a gudanar da aikinsa na Kansilan unguwa. Yace ya kamata su fi haka yawa ma.
An sace wata budurwa 'yar shekara 18 a cikin gidan mahaifinta a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya. An kuma kashe wata mata a gidan yayin da 'yan bindigan ke sa
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta magantu a kan fallasar da Babagana Monguno yayi na cewa makuden kudin makamai.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin Gwamna Ganduje yace Shugaba Buhari yana ruda 'yan bindiga da kalamansa masu karo da juna.Yace wa'adi ko jan kunne za su ji?
Wasu mahara sun hallaka matar stohon kwamishinan 'yan sanda na jihar Benue. Maharan cikin rashin tausayi suka kwantar da matar suka mata yankan rago a gidanta.
Muhammadu Dauda Dangalan, dattijon da ya kasance daya daga cikin jiga-jigan da suka kafa tsohuwar jam'iyyar NEPU da PRP, ya riga mu gidan gaskiya a garin Kano.
Fasinjoji dake kan hanyarsu ta zuwa Maulidin kasa dake jihar Sokoto sun shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar Kankara zuwa Sheme dake jihar Katsina.
Bola Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta tara taron masu ruwa da tsaki wurin shawo kan matsalar rikicin manoma da makiyaya.
Labarai
Samu kari