Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.

Sarkin Musulmi ya sanar da ranar Litinin a matsayin 1 ga watan Sha'aban. Sarkin ya bayyana haka ne biyo bayan rashin ganin jinjirin watan da ya cika kwanaki 30.
Hukumar NYSC ta bayyana sunayen wasu jami'o'i da bata amince da digiri dinsu ba. A cewar hukumar, ba ta amince da daliban jami'o'in su yi bautar kasa ba a 2021.
Rundunar yan sanda a Abuja ta samu nasarar daƙile harin wasu masu garkuwa da mutane a anguwar Hausawa dake babban birnin tarayya Abuja, sun sheƙe mutane biyu.
Hukumar 'yan sanda dake ta cafke wasu mutane biyar da ake zargin yan ƙungiyar asiri ne a babban birnin tarayya Abuja, Haka zalika sun kama wasu ƴan fashi Guda 4
A wani yunkuri na sace dalibai a jihar Kaduna, jami'an tsaro da suka hada da sojoji da 'yan sanda har ma jami'an sa kai sun kori 'yan bindiga a makarantar Ikara
An bayyana kulle makarantar gndun daji dake Mando jihar Kaduna bayan sace ɗaliban makarantar 39 da wasu 'yan bindiga sukayi a daren alhamis din data gabata
Gwamnan Jihar Rivers ya gargaɗi minitan harkokin Niger-Delta, Godwill Akpabio da kada ya sake yayi kuskuren taɓa jiharsa, a cewarsa zasu koya mishi hankali.
A jihar Kano, an kame gurbatattun kwayoyin magani na sama naira biliyan shida. Jihar Kano ta sauka daga matsayin ta daya a mu'amala da kwayoyin da gurbatattu ne
Da safiyar ranar Lahadi an yi bata-kashi tsakanin sojojin Najeriya da wasu 'yan bindiga da suka kai hari na biyu a filin jirgin sama na jihar Kaduna a arewa.
Labarai
Samu kari