Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.

Kamar yadda addinin muslunci ya tanada, dole ne a bai wa mace sadaki yayin aure. An fidda sanarwar cewa, mafi karancin sadaki a wannan wata ya kai dubu 22.
Hukumar kula da ingancin abinci da kuma kwayoyi ta ƙasa (NAFDAC) ta gargaɗi 'yan Najeriya suyi taka tsantsan da masu siyarda alluarar rigakafin korona ta bogi.
Ministan sadarwa Isa Ali Pantami ya ba kamfanonin sadarwa na ƙasar nan umarnin dakatar da shirin da sukeyi na rufe amfani da USSD a ranar Litinin 15 ga Maris
Za ku ji abubuwan da su ka faru da Malam Muhammadu Sanusi II bayan ya bar gadon sarautar Kano. Mun kawo adda rayuwar Sanusi II ta ke tafiya bayan tunbuke shi.
Tsohon tsageran Neja-Delta, Alhaji Asari Dokubo ya dawo bayan ya lafa na shekaru. Dokubo Asari ya na yi wa Gwamnatin Buhari barazana, ya yi ikirarin ‘Biyafara’.
Gwamnatin jihar Kaduna, a ranar Lahadi ta ce abinda ta mayar da hankali a kai shine tabbatar da ceto dalibai 39 da aka sace daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya da k
Ministan Sharia a Najeriya, Abubakar Malami ya bayyana dalilin da yasa ya bai wa shugaban kasa shawari kan ya nada Abdurrasheed Bawa a matsayin shugaban EFCC.
Gwamnatin Tarayya za ta yi taro da ‘yan kasuwa a kan farashin man fetur. Bayan wannan taro, kila jama’a za su san nawa litar fetur za ta koma a gidajen mai.
Janar Ibrahim Attahiru ya ziyarci wasu Dakarun Sojoji da ke Arewa maso gabas. Shugaban hafsun sojojin Najeriya ya ce an kusa ganin karshen yakin Boko Haram.
Labarai
Samu kari