Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Sojoji sun yi nasara a kan ‘Yan ta’adda, sun yi gaba da manyan makamai a Borno. Rundunar ta karbe manyan makamai da kayan yakin da Boko Haram ta ke ji da su.
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya sake jadada cewa ba zai taba yin sulhu da yan bindiga ba kuma baya goyon bayan yi wa bata gari da ke adabar jiharsa afuwa. Gwam
Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar kano, ya ce mazauna jihar sun fi yadda da jami'an Hisbah a kan 'yan sanda. Shekarau ya sanar da hakan ne a wata tattauna.
Dapit Karen, yar uwar ministar harkokin mata na kasa, Pauline Talen wacce masu garkuwa da mutane suka sace a safiyar ranar Litinin, ta kubuta daga hannunsu ta s
Sanatoci sun bankado badakalar da aka yi a NNPC a lokacin Goodluck Jonathan. Majalisar Dattawa ta ce bincike ya nuna mata cewa NNPC sun sha kwana da har N4tr.
Dakarun yan sandan jihar Katsina, a ranar Talata a karamar hukumar Safara da ke jihar sun yi bata kashi da yan bindiga inda suka kashe daya suka kuma kwato bind
Gwamnatin Muhammadu Buhari za ta gina layin dogon jirgi daga Fatakwal zuwa Maiduguri. Har shugaban kasa Buhari ya kaddamar da wannan aiki a farkon makon nan.
A farkon Watannan da muke ciki ne aka fara tafka muhara akan karatun jami'a a Najeriya, saidai shugaban jamb ya bayyana cewa ba dole bane sai kowa yaje jami'a
Yan bindiga sun kai wa matafiya farmaki a babban titin Benin-Ore a safiyar ranar Laraba 10 ga watan Maris inda suka tada wa matafiyan hankula. Duk da cewa a hal
Labarai
Samu kari