Iyalan Malam Nasir El-Rufa'i sun ce hukumar ICPC ta hana mahaifinsu ganin likita duk da bukatar hakan tare da hana matatar shi mika masa abincin dare.
Iyalan Malam Nasir El-Rufa'i sun ce hukumar ICPC ta hana mahaifinsu ganin likita duk da bukatar hakan tare da hana matatar shi mika masa abincin dare.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Kungiyar Miyetti Allah na yi wa Yarbawa barazana, ta ce ba za a kai masu abinci ba. Mutanen Kudu ba za su samu abinci ba, muddin ana kai wa Fulani hari a Kudu.
Yankin kudancin Najeriya sun shuga taskun tsadar abinci sakamakon yajin aikin dakatar da shigar da kayan abinci daga yankin arewacin Najeriya zuwa kudancin ta.
Mun ji cewa wasu kungiyoyi su na so EFCC ta binciki tsohon Gwamnan Jihar Zamfara. An bukaci Abdulrasheed Bawa ya yi karin-kumallo da Alhaji Abdulaziz Yari.
A ranar Lahadi, mayakan ta'addanci na ISWAP sun kaiwa wani babban kwamandan sojojin Najeriya, Farouq Yahaya farmaki.Farouq Yahaya, soja mai mukamin Manjo Janar.
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi martani a kan wasikar da gwamnatin jihar Kano ta aika masa na ranar da ta da za a yi mukabala tsakaninsa da malaman Kano.
Wani farfesa a ilimin kwayar cuta ya bayyana cewa ya kamata a fara yiwa jami'an gwamnati rigakafin Korona kafin azo kan talakawan Najeriya, domin gamsuwar kai.
Najeriya ta sayi manyan jirage kirar A-29 Super Tucano a hannun kasar Amurkadon yakar 'yan ta'adda a Najeriya. Amurka zata hada kai da Najeriya a yaki ta'addanc
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma ministan cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola a ranakun karshen mako sun ya musanta labarin da ke yawo na cewa ya samu albashinsa.
Hukumar Yaki da Sha da Ta'amulli da Miyagun Kwayoyi, NDLEA, ta kama wani mai fataucin miyagun kwayoyi mai shekaru 36 dauke da hodar Iblis da ta kai na Naira bil
Labarai
Samu kari