Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Sulaiman Mohammad, kanin Abubakar Mohammed, marigayin sojan saman Nigeria, NAF, ya yi bayanin abinda ya sa ya auri matar da aka saka wa rana da kaninsa, makonni
Majalisar dattijan ƙasar nan sun amince da naɗin Wakil a matsayin kwamishinan hukumar kula da ma'aikatan gwamnatin tarayya bayan nazari akan rahoton kwamiti
Mawakin da ya saki wakar yabon da ba a tantance ba ya samu dakyar ya sha a hannun kotu. Kotun ta bada belinsa a kan kudi har Naira dubu dari biyar (N500,000).
Lucky Irabor, Babban Hafson Tsaron Nigeria ya ce fiye da yan Boko Haram 500 ne suke tsare a gidan gyaran hali tun bayan kaddamar ta shirin Safe Corridor, rahoto
Jami'an tsaro na Amotekun sun sake kame wasu shanu sama da 300 a wani yankin jihar Ondo. Kame na zuwa ne, bayan umarnin hana kiwo barkatai a jihar ta Ondo.
Jack Dorsey, Mai Kamfanin Twitter ya sayar da sakon da aka fara wallafawa a manhajar ga wani dan kasar Malaysia mai suna Sina Estavi. A wani sako da ya wallafa
Gwamnatin Najeriya ta karbo bashin makudan kudade don tallafawa masu kananan masana'antu a fadin kasar. An karbo bashin ne ta bankin masana'antu na Najeriya.
Umarnin ICPC da EFCC ya raba kan Hadiman Shugaban kasa. Onochie ta ce da zarar an ga ka na cabawa a gari, za a iya yin ram da kai, Ogynlesi ya ce ba haka ba.
Wani sabon bidiyon Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bayyana inda aka gano shi yana ta tikar rawa hankali kwance yayinda yake motsa jiki da jin wakar hausa.
Labarai
Samu kari