A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Yusuf Buhari, dan gidan shugaban kasa Muhammadu, na shirin angwancewa da diyar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero, Zahra Ado Bayero, rahoton Daily Nigerian.
Kayode Fayemi, gwamnan jihar Ekiti, ya ce yn sha fama da harin ‘yan sanda, duk da matsayin sa na gwamna. A cewarsa ba komai gwamna ke da iko akai ba a kasar nan
Kungiyar gamayyar masana tsaro ta Najeriya (CCNSE) a ranar Laraba ta caccaki hafsoshin tsaron kasar nan da suka zabi su dinga aiki daga Abuja, Daily Trust.
Hukumar JAMB ta fitar da jadawalin yadda jarabawar share fagen shiga jami'a zata kasance a bana,hukumar taƙara da cewa wajibine kowane ɗalibi ya mallaki NIN
Dakarun rundunar Operation Thunder Strike da na Div 1 dake Kaduna sun ragargaza maboyar 'yan bindiga dake yankin Buruku a karamar hukumar Chikun ta Kaduna.
'Yan bindiga sun hallaka wasu 'yan banga sama da 20 a wani yankin jihar Neja a wani fafatawa da suka yi. 'Yan bindigan sun hana a dauki gawarwakin 'yan bangan.
A jiya ne Hukumar HIHSA tace za a gamu da annoba a cikin shekarar nan ta 2021. Shugaban HIHSA ya ce gwamnati da mutane su yi tanadi domin wannan ambaliyar.
'Yan bindigan da suka yi awon gaba da malaman makarantar firamaren UBE a Birnin Gwari sun nemi a biya su N15m kafin su sako malaman uku da suke hannunsu a yanzu
Tsohon Sanatan Kaduna ya yi kira a ceto Daliban makarantar da ke garin Afaka. Shehu Sani ya bayyana abin da ba a sani a kan ta’adin da ake yi masu a tsare.
Labarai
Samu kari