Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Kungiyar Yarbawa ta yi Allah wadai da ziyara da gudummawar da tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya bayar a Katsina.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman Abdulrazaq, ya yi bayani kan dalilin da yasa gwamnatinsa ta tsaya kan bakanta cewa wajibi ne a bar dalibai mata su sanya Hijaba
Wata babbar kotu dake jihar Akwa Ibom ta yankewa wani Farfesan jami'ar UNICAL, Peter Ogban, hukuncin daurin shekaru 3 a gidan gyara hali bayan kama shi da laifi
Jami'an hukumar Hisbah a jihar Kano sun kai sumame wasu dakunan daliban jami'ar Bayero da ke Kano inda suka kama dalibai mace da namiji a daki guda, Vanguard ta
Iyayen Leah sharibu sun bayyana cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnatinsa sun basu kunya da har yanzun suka kasa kuɓutar da ɗiyar su tsawon shekara uku
Wasu ma'aurata 'yan Najeriya da har yanzu ba a gane ko su waye ba sun karade kafar sada zumunta da salon suka bayyana yayin bikinsu. Kwashe kudin liki a bokiti.
Jiya aka gabatar da kudirin canza dokar aikin ‘Yan Sanda a gaban Majalisar Dattawa. ‘Yan Majalisa su na so a kafa shiyyoyi 13 da za a samu AIG ya na kula da su.
Iyayen da har yanzu 'yayan su ke hannun 'yan bindiga sun roƙi gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i da ya nemi sulhu da yan bindigan nan ko zasu sako ɗaliban.
Saleh Alhassan, sakataren kasa na kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, yace wasu 'yan bindigan makiyayya ne da suka zama tsageru sakamakon rasa shanunsu da suka.
Labarai
Samu kari