Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nemi a mayar da mulkin kasa zuwa kudanin Nigeria a gwamnati mai zuwa a shekarar 2023, Channels Television ta ruwait
Darakta janar na hukumar Zakkah da Hisbah na jihar Kano, Safiyanu Abubakar, yace ana shirin mayar da biyan Zakka ya zama wajibi ga dukkan 'yan siyasa kafin su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rashin ayyukan yi cikin matasan Karkara ya zama babban kalubalen da ke rura wutan matsalar tsaro a Najeriya.
Wasu ’yan bindiga sun kashe mutum 12 a wasu hare-haren da suka kai a kananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a Jihar Kaduna da kuma yankin Ilela a jihar Sokoto.
Sheikh Ahmad Gumi ya fadi abin da ya hana a saki yara duk da na gano wadanda su ka sace Dalibai Kaduna, ya ce umarnin da Buhari ya ba Jami’an tsaro ne cikas.
'Yan bindiga a jihar Kaduna sun kashe manoma ta guda tara a hare-hare mabanbanta da suka kai a kananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar. Samuel Aruwan, kw
Tsohon Gwamnan PDP ya shiga uku, EFCC ta gabatar da hujjar satar N9.7bn a kansa. Wannan Bawan Allah ya nemi canza maganar da ya yi wa EFCC saboda matsin-lamba.
Akeredolu ya caccaki Sunday Igboho da masu mara masa baya wajen kokarin kafa haramtacciyar kasar Yarbawa ta Oduduwa. Yace basu isa raba kudu da Najeriya ba.
Allah ya albarkaci Afrika da manyan hazikai da kuma hamshakan 'yan kasuwa da ke mamaye duniya, kuma saboda nasarorin da suka samu, suna karfafawa na baya gwiwa.
Labarai
Samu kari