Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tana matukar jin kunyar yadda ake sace daliban makaranta a kasar nan, cewar Malam Garba Shehu, hadimin shugaban kasa.
A yau Fadar shugaban kasa ta tanka masu kiran a raba kasa, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce babu wani wanda ya isa ya kai Gwamnatinsa kasa kafin 2023.
Wani gajeren bidiyon Aliko Dangote yana jawabi ga wasu ma'aikatansa ya bazau. Kamar yadda ma'abocin amfani da Twitter mai suna Omasoro Ali Ovie ya wallafa.
ILPF ta ce ana yunkurin hana ‘Yan kudu takarar Shugaban kasa a PDP a 2023. Wata kungiya ta koka cewa kwamitin Gwamna Mohammed da yunkurin murkushe Ibo a PDP.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kaddamar da sabon kamfanin sinadarin amoniya da kuma takin zamani da aka gina kan makudan kudade.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kutsa kwatas din ma'aikatan filin jirgin sama na Jos dake yankin Heipang a jihar Filato inda suka.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari da abu mafi alheri da ya taba faruwa a Najeriya, Daily Trust ta ce.
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta bayyana cewa an fitar da kudi bilyan 288 cikin bilyan 500 da aka tanada don bada tallafi ga jama'a sakamakon illar da cutar
Shugaban kasa M,uhammadu Buhari yace ta'addanci, mayar da jama'a 'yan gudun hijar da sauyin yanayi manyan kalubale ne ga jama'a da alakar dake tsakanin kasashe.
Labarai
Samu kari