Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Gwamnatin jihar Sokoto ta rufe kwallejin gwamnati na mata da ke Mabera bayan bullar cutar Cholera wacce a yanzu ta halaka mutane biyu, Daily Trust ta ruwaito. K
Kotu ta yanke wa wani matashi mai shekaru 21, Afolabi Samuel, hukuncin shekara 1 a gidan yari saboda satar wayar Tecno da kudin ta kai N76,000 da tsabar kudi.
Sojojin rundunar Operation Lafiya Dole sun gudanar da zanga-zanga kan turasu faggen yaki da 'yan ta'addan Boko Haram. A cewar majiyoyi daga barikin Maimalari.
Sanata Bode Olowoporoku, Tsohon Minista da Sanata a Najeriya ya kwanta dama a 75. Dr. Bode Olowoporoku ya rike kujerar Minista da Sanata a 1983 da kuma 2003.
Rundunar sojojin Nigeria ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasara samun shiga shirin bada horaswa na aikin soja na gajeren zango wato short service kwas na 47
Kamfanin man fetur na kasa (NNPC) ta ce za a cigaba da siyar da man fetur a farashin da yake har sai ta kammala tattaunawa da kungiyar kwadago, Kennie Obateru.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da rashin fahimtar hoto da Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya gabatar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a a karbi bakuncin tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar (mai murabus) a gidan gwamnati d
Mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya kafa daular kasuwancinsa ne da kudin da ya ranta daga wajen kawunsa, sannan yayi amfani da shi wajen shigo da kayyaki.
Labarai
Samu kari