Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Mai Mala Buni, ya ce komawar tsohon babban Hafsan sojan kasar, Azubuike Ihejirika jam'iyyarsu zai kara sanya a ci gaba da damawa da yankin kudu maso gabas.
Kungiyar matasan arewa ta gargadi Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano kan mayar da gidan gwamnati zuwa wurin taron ranar haihuwar jigon APC, Bola Tinubu.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da mambobin Cocin Redeemed Christian Church of God 8 a Kaduna, a ranar Juma’a, 26 ga watan Maris.
Rotimi Amaechi, ministan sufuri, ya dora laifin rashin tsaron Najeriya a kan masu fadi a ji a kasar nan. Ya ce 'ya'yan talakawa da aka hana wasu hakkokinsu.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi waiwaye kan yakin basasan da aka kwashe watanni 30 ana yi a Najeriya kuma ya yi addu'a kada Allah ya maimaitawa Najeriya.
Wata ma'aboci amfani da kafar sada zumunta ta Twitter ta bayyana hotunan wata bishiyar Ginkgo mai matukar kyau.Budurwar mai amfani da suna @avayonce ta wallafa.
Mahaifin daya daga cikin daliban makarantar FCFM Afaka 39 da yan bindigan suka sace a jihar Kaduna, Ibrahim Shamaki, ya mutu. Mahaifi ne ga Fatima Shamaki.
Jami'an hukumar yaki da masu almundahar kudi ta EFCC ta kama Ibeh Theophilus Uche, Shugaban 10 Kobo Wine Place da ke Ikotun a Legas tare da mahaifiyarsa kan zar
Rundunar yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar cafke wasu yan damafar guda uku masu damfarar mutane d sun cewa su aljanu ne, ka basu ko su kashe wani naka.
Labarai
Samu kari