Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Tsohon shugaban gidauniyar kayan aikin 'yan sanda, Cif Kenny Martins ya bayyana cewa 'yan Najeriya na kashe sama N1trn don tsare kansu da hare-hare a kasar.
Shugaban ƙasar Chadi, Marshal Idris Deby Itno, ya bayar da tabaccin cewa rundunar sojin haɗaka zasu iya kawo ƙarshen ta'addancin Boko Haram. Daily Trust tace.
Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana yadda za a iya shawo kan matsalar rashin tsaro, rashin aikin yi da kuma sauran matsalolin da suka addabi Najeriya.
Gwamnatin Jihar Kano, a ranar Asabar ta bawa waɗanda suka lashe gasar karatun Alkur'ani mai Tsarki na ƙasa da aka gama a Kano Naira miliyan 2.5 kowannensu, Dail
Dakarun Sojojin Nigeria na Lafiya Dole sun kashe yan ta'adda masu yawa sakamakon harin kwantar bauna da suka kai musu a garin Chibok, a jihar Borno, The Cable t
Sabon shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya bayyana abu 1 da zai sa ya ajiye aiki. Bawa ya ce zai ajiye mukaminsa da zarar an bukaci ya yi abin da ya saba doka.
Shugabannin majalisun dokokin Arewa maso yammacin Najeriya sun mara goyon bayansu ga jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, don takaran
Kimanin awanni 48 bayan gyara wutan birnin Maiduguri da kamfanin TCN tayi, yan ta'addan Boko Haram sun sake lalata wayoyin isar da lantarki na Damaturu-Maidugur
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden, ya gayyaci shugaba Muhammadu Buhari taron sauyin yanayi da za'a gudanar ta yanar gizo a cikin kwanaki biyu a watan Afrilu.
Labarai
Samu kari