Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Zababben shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya jaddada mayar dahankalinsa wurin kakkabe rashawa a kasar nan inda yace doka da tsoron Allah ne jagororinsa.
A ranar Asabar mu ka ji sabon mukarrabin Gwamnan Katsina ya mutu. Rabe Ibrahim Jibia ya rasu bayan ya fadi ana tsakar biki, daga nan ya yi sallama da Duniya.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna tace a ranar Lahadi jami'anta sun bankado wani yukurin garkuwa da aka yi da wasu mutum biyar kuma ta ceto su, Vanguard tace.
Fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana cewa, Buhari bai taba yin wani alkawari na mai da Naira ta zama daraja daidai da na dala ba. Fadar ta ce karya ce kawa
Mazauna a wasu sassan babban birnin tarayya sun fara barin gidajensu saboda barazanar da suke fuskanta da yawaitar sace-sacen mutane a yankunan da suke rayuwa.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya bayyana Bola Tinibu a matsayin jagoran siyasa wanda ba za'a taɓa mantawa da shi ba a tarihin Najeriya baki ɗaya.
Wata mummunar gobara data ɗau tsayin dare tana ci ta laƙume dukiyoyi da dama a kasuwar dake Gashua, jihar Yobe. Shaidu sunce gobarar ta fara tun daren Asabar.
Kwanaki aka ji Yankin Karaduwa za ta samu Jami’a bayan kokarin Sanata Bello Mandiya. Bakin Majalisar Wakilai ya zo daidai ne da kudirin Sanata Bello Mandiya.
Masu garkuwa da mutane waɗan da suka yi awon gaba da wani Sarki a jihar Rivers sun sake shi dan rastsin kansu, ba tare da sun amshi kuɗin fansa daga kowa ba
Labarai
Samu kari