Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Wata mata mai shekaru 30, Blessing Jimoh ta shiga hannun jami'an yan sandan jihar Ondo, bisa zargin kashe mahaifiyar ta, Ijeoma Odo bayan fasto ya ce mayya ce.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta ce ta bawa duk wasu makiyaya dake faɗin jihar kwanaki 14 su tattara komatsan su subar jihar, basu san ganin shanu na kiyo da kafarsu.
Shararren malamin addinin nan, sheikh Gumi ya ce shifa ba wakilin tattaunawa da yan bindiga bane, ya faɗi haka yayin da Sanata Shehu Sani yakai masa ziyara
Tsohon shugaban marasa rinjaye, a majalisar wakilai kuma jigon APC, Farooq Aliyu ya ce a lokacin da suka karbi mulkin kasar basu san lalacewar ta kai haka ba.
Sabon rikici ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a Ibadan, jihar Oyo, yayinda hukumar yan sandan jihar Oyo ta bayyana cewa ta kwantar da kura a unguwar Apata.
A wani sabon hari, 'yan bindiga sun fatattaki 'yan banga sun kuma sace wasu fitattun mutane a wani yankin jihar Adamawa. Ba a ruwaito kashe ko mutum daya ba.
Wata dattijuwa 'yar shekaru 62 ta shiga makarantar firamare don yakar jahilci tare da burin yin aikin soja ko kuma tsayawa takarar majalisar dokoki a yankinsu.
Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da jerin basusukan da ake bin kowace jiha ta kasar harda birnin tarayya kuma Lagas ce tafi yawan bashi inda Jigawa ce karshe.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), a jiya ta bayyana cewa ana amfani da kudin fansa wurin asassa wutar ta'addancin BokoHaram a yankin arewa maso gabas,Vanguard.
Labarai
Samu kari