Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Tsohon Sanata, Dino Melaye ya roki Shugaba Muhammadu Buhari ya mika mulki ga Mataimakinsa, Yemi Osinbajo yayin da yake shrin tafiya zuwa Landan don duba lafiya.
Gwamnonin Arewa sun taya Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 69 da tara a duniya. Kungiyar gwamnonin Arewa ne ta fidda sanarwar taya murnan ranar Litinin.
Bola Ahmad Tinubu, shugaban jam'iyya mai ci ta APC ya yaba da yadda jihar Kano take. Ya ce jihar ta Kano ita ce jiha da ta fi kowace jiha zaman lafiya a ra'ayin
Fusatattun yan kallo sun lakadawa alkalan wasan kwallo duka a gasar wasar Division One a wasan da aka buga a mako na 14 a ranar Lahadi 28 ga watan Maris, LIB ta
A yau ne mu ke jin cewa shugaban kasa ya nada sababbin Shugabanni a Ma’aikatar NASENI. Dr. Olayinka Adunni Komolafe ta zama sabuwar Darektar hukumar NASENI.
Shugaban Hukumar hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Brig-Gen. Mohamed Buba Marwa (Mai ritaya) tare da Daraktoci da wasu jami’ai a hedkwatar hukumar.
Akwai wasu sababbin dokoki 8 da aka kakabawa Musulman da ke shirin yin Umrah a shekarar 2021. Kasar Saudiyya ta gindaya jerin sharuda da dokokin ne a bana.
Zakakuran sojojin sashi na 1 karkashin rundunar Operation Lafiya Dole sun halaka wasu mayakan ta'addanci na Boko Haram a hanyar Njimia dake Alafa, Sambisa.
Bayan lamban yabo da aka bawa ministan harkokin cikin, Mr Rauf Aregbesola wasu ƴan daba a daren jiya Lahadi sun kaiwa ɗaya daga cikin hadiminsa, Olateju Adunni
Labarai
Samu kari