Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya fara zuwa duba lafiyarsa Landan tun kafin ya zama shugaban kasan Najeriya.
Barayi sun afka gida fitacciyar mawakiya Giselle Knowles-Carter sun sace kayayyaki masu daraja da kudinsu ya kai Dallar Amurka miliyan daya, The Punch ta ruwait
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya ce sai da ya tafi Jamhuriyar Nijarda kansa ya roki kasar t bari Nigeria ta gina layin dogo daga jihar Kano zuwa Maradi a Jamh
Sanata Ahmad Lawan ya yi watsi da rahoton da aka alakanta da shi na cewa yana goyon bayan tsawaita wa'adin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari har bayan 2023.
Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar Juma'a, 2 ga Afrilu da Litnin 5 ga Afrilu 2021, matsayin ranar hutu don murnar bikin Ista na bana. Ministan harkokin cikin.
Tun da aka koma karatu a wannan zangon, Abubakar El-Rufai, dan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, bai koma makaranta ba, bisa binicken SaharaReporters.
Rundunar yan sandan jihar Oyo ta tabbatar da dawowar zaman lafiya a yankin Apata da ke Ibadan, babbar birnin jihar bayan rikici tsakanin Yarbawa da Hausawa.
A kalla shanu 50 ne suka mutu a wani yanayi mai daure kai a Akungba-Akoko, a karamar hukumar Akoko na jihar Ondo, Vanguard ta ruwaito. An gano cewa lamarin ya f
Wasu yan Najeriya sun bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya mika ragamar mulki hannun mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbanjo kafi ya tafi duba lafiyarsa birnin Landa
Labarai
Samu kari