Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Jakadar kasar Birtaniya, Catriona Laing, ta bayyana damuwarta kan tabarbarewar matsalar tsaro a Najeriya. Yayinda hira da manema labarai a bikin maraba da dalib
Shugaban Cocin Katolikan Ilori, kuma shugaban kungiyar kungiyar Kirisotcin Najeriya shiyar Kwara, Most Rev. Paul Olawoore, ya ce cocin bata shiga wani yarjejeni
Yan bindiga sun hallaka wani fadan cocin ɗariƙar katolika, sunje har harabar cocin suka harbi malamin tare da wasu mutane biyu dake tare da shi a jihar Benue.
Hajiya Hadiza Elrufa'i ta bayyana cewa mijinta ya gargaɗe ta da cewa ba zai biya ko sisi ba da sunan kuɗin fansa idan aka sace ta, dan haka kar taje gonar nan.
Danladi Umar, shugaban kotun sauraron kararraki na musamman (CCT), an ga bidiyonsa yana dukan wani mai gadi a Banex Plaza, Wuse 2 dake babban birnin tarayya.
Shugaba Buhari ya ce abin da su ka gano kan Boko Haram da ‘Yan bindiga ya na da ban-tsoro. Fadar Shugaban kasa tayi magana a kan masu taimakawa ‘Yan ta’adda.
Yan bindiga sun sace, Mista Anthony Dawah, Faston Cocin Katolika, mai masa girki, da matar wani mai koyar da sabbin wadanda suka karbi addinin kirista ibada a ƙ
Alkali ya zartar da hukunci cewa Isa Pantami bai isa ya garkame layukan waya a Afrilu saboda NIN ba, an haramtawa Gwamnatin Tarayya rufe layin wayoyin mutane.
Bashir Magashi, minsitan tsaro, ya ce kasar nan na fuskantar zaman lafiya duka da irin kalubelen tsaro da take ciki. Rundunar soji na fama da 'yan ta'adda.
Labarai
Samu kari