Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Tun baya yau ba, ana ta rigima tsakanin gidan tsohon Gwamna Bukola Saraki da Gwamna mai-ci. Kotu ta dakatar da Gwamnatin Kwara daga karbe gidan dangin Saraki.
Gwamna Nyesom Wike ba ya goyon a kashe kudi wajen zuwa asibiti a kasar waje, ya ce ya shafe sama da shekaru biyu bai yi tafiya zuwa ketare ganin Likita ba.
Jirgin yaki na sojin saman Najeriya dake ayyukan yau da kullum a yankin arewacin Najeriya ya bace. Kakakin rundunar sojin kasa, Air Commodore Edward Gabkwet.
Makonni biyu bayan bullar wata sabuwar cuta a birnin Kano, Hukumar Kula Da Igancin Magunguna da Abinci, NAFDAC, ta gano abinda ya haifar da cuta a Kano, rahoton
Wani matashi dan shekara 20 ya shiga hannun hukumar yan sandan jihar Neja kan laifin kisan matarsa kan sabanin da suka samu kan Kunun karin kumallon da tayi mas
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Alla-wadai da yunkurin juyin mulki a jamhuriyyar Nijar. Mai magana da yawunsa, Garba Shehu, ya bayyana alhinin shugaban a jawabin
Gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa matashi zai samu goyon-bayan Bola Tinubu. Bello ya ce ana girmama Tinubu, amma duk da haka ba zai nemi mulki ba.
Wasu yan bindiga sun budewa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya kuma dan takaran kujerar gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, wuta. An kashe jami'an yan san
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce fiye da mutane 5000 ne suka aike ta takardun neman aiki a matsayin jami'an Hisbah a jihar, Daily Nigerian ta ruwaito. Sanarwa
Labarai
Samu kari