Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Gwamna Aminu Masari na Katsina ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu gwamnatin jihar ta tara miliyan 170 daga hannun 'yan Najeriya a matsayin gudunmawa ga 'yan kasuwa.
Lauyan dake jagorantar shari'ar Zakzaky da matarsa ya roki kotu da ta daina bata lokaci ta yankewa Zakzaky da matarsa hukuncin kamar yadda doka ta tanadar.
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama, ya yi allurar riga-kafin cutar korona ta AstraZeneca.A watan Afirilun 2020, tsohon ministan ya kwatanta.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a jihar Ebonyi, Barr Onyekachi Nwebonyi ya ce ya yi farin cikin ficewa daga jam'iyyar, inda ya ce rashi
Gwamnatin tarayya ta ce jami'an tsaro sun damke wasu 'yan Najeriya dake daukar nauyin ta'addancin Boko Haram. Jama'a za su sha mamaki idan aka fallasa jama'a.
Allah gwanin kyauta a kullun, abun farin ciki ya samu wasu ma'aurata yan Najeriya inda a yanzu haka suke shirin tarbar dansu na fari bayan shekaru 25 da aure.
Wani matashi mai tallan Goro ya bayyana a fili yadda sanya kwat yake burgeshi. Hakan ya sanyashi sayen kwat yake sakawa kamar zai tafi ofis ya kama hanyar kasuw
Soyayya ruwan zuma kuma duk abunda Allah ya tsara sai ya tabbatar, hakan ce ta kasance da wata matashiya @Raahmatuallah inda ta hadu da mijinta a nan Twitter.
Majalisa ba ta goyon bayan batar da Naira Biliyan 600 da sunan gyaran matatar mai. Majalisar ta ce kai ba zai dauka ba, ace an kashe $1.5bn wajen gyara matata.
Labarai
Samu kari