'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Mai martaba Sarkin kasar Gombe ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya na girmama Farfesa Osinbajo. Abubakar Shehu Abubakar III ya yabi Mataimakin shugaban Najeriya.
Biloniyan Nigeria kuma tsohon dan majalisar taraya, Cif Ned Nwoko, ya yi bayanin abin da yasa ya ke da matan aure fiye da daya kuma ya fi son auren 'yan mata.
'Yan bindiga sun kashe, Dayyabu Jafar, tsohon kansila a mazabar Gayam da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. A cewar rahoton TVC News, yan bindigan
Wani abu mai kama da dirama ya faru a karamar hukumar Azare ta jihar Bauchi a lokacin da wasu matasa biyu da ba a bayyana sunansu ba suka yi wa Gwamna Bala Moha
Mai gadi ya fito ya bada bangaren labarinsa, ya fadi yadda Alkalin CCT ya ci masa zarafi. Sargwak ya ce daga zuwa ya fada masa ya gyara mota, sai ya doke shi.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bawa yan Nigeria tabbacin cewa gwamnatin ba za ta yi watsi da gajiyayyu da talakawa ba. Shugaban kasa ya bayyana hakan ne ciki
Akalla mabarata 250 a jihar Ibadan, ranar Alhamis, suka fito zanga zangar rashin samun sadaka daga jama'ar gari bayan wani jita jitar cewa masu hannu da shuni
Dazu nan shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci a tabbatar da Salisu Garba a matsayin Alkalin Abuja. Salisu Garba Abdullahi zai zama Alkalin babban kotun tarayya.
Tsohon Gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya na cikin masu harin Shugabancin APC. Amma Abdullahi Sule ya na goyon bayan a kai takarar Arewa maso tsakiya.
Labarai
Samu kari