Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Gwamnatin tarayya ta bakin Pantami a ranar Alhamis, 1 ga watan Afrilu, ta bayyana adadin ‘yan Najeriya da suka yi rajistan lambar shaidar zama dan kasa (NIN).
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kashe sojoji a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. An gano cewa 'yan bindigan sun sace sama da mutum goma.
Wata matashiyar yar Najeriya da aka Haifa da nakasa ta kafa daya da rabi ta yi kira ga mutane da su kawo mata dauki don ta sami damar gudanar da rayuwar ta.
Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, da takwararsa na jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, a ranar Laraba, sun ziyarci gwamna Aminu Masari domin yi ma
Kamfanin man fetur na ƙasar nan NNPC, ya bayyana rahoton kashe kuɗi kimanin 53.36 biliyan wajen gyaran bututun mai da wasu bata garin yan Najeriya suka yi.
Masu garkuwa da mutane sun ki malamin nan na Kano, Sheikh Abdullahi Shehu Mai Annabi tare da wasu da aka sace duk da cewar an biya kudin fansarsu miliyan 5.
'Yan bindiga sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni na kasa, inda suka harbe jami'an tsaro da wani yaro. 'Yan sanda sun tabbatar da furuwar lamarin jiya Lar
Wata gobara a jihar Kaduna ta kone wasu motoci kurmus da kumalalata wasu shaguna a jihar Kaduna. An kuma ruwaito cewa jami'an kwana-kwana uku sun ji ranuka.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan ƙwadigo da samar da ayyuka, Chris Ngige, ya roƙi ƙungiyar likitocin ƙasar nan da su yi wa Allah kada su tsunduma yajin aiki.
Labarai
Samu kari