'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kaiwa tawagar gwamnan jihar Borno farmaki a ranar Juma'a, 2 ga watan Afirilu kan titin Monguno-Nganzai.
Ubangiji ya dauki ran tsohon gwamnan jihar Delta, Rt Hon Sam Obi. Ya rasu da safiyar Asabar. Har yanzu ba a riga an tabbatar da dalilin mutuwarsa ba, Vanguard.
Gwamnan Bello Matawalle na jihar Zamfara bayyana dalilin da ya sa gwamnatinsa ta ke sulhu da yan bindiga, inda yace sulhu kadai ne mafita daga matsalar tsaron.
Wani dan majalisar wakilan tarayya, Haruna Maitala ya rigamu gidan gaskiya sakamakon hadarin mota ranar Juma'a a hanyar Bade-Gitata yayinda ya nufi zuwa Jos.
Alamu sun nuna cewa jirgin yakin sojojin Najeriya da ya bace an gan shi a karamar hukumar Konduga dake jihar Borno mai nisan kilomita 30 daga Maiduguri, babban.
Shugaban kasar Japan ya nada 'ministan kadaici' a kokarinsa na rage kadaici da hana kebance kai a tsakanin mazauna kasar domin rage yawan masu kashe kansu.
Gwamnatin tarayya zata tilasta dokar dakatar da albashi matsawar ma'aikaci baiyi aikinsa va ga kungiyar likitoci masu neman kwarewa na Najeriya basu koma kan.
Sojojin saman Najeriya sun musanta iƙirarinda ƴan ƙungiyar boko haram sukayi a wani bidiyo na harbar jirgin yaƙin sojojin da aka nema aka rasa tun ranar Laraba.
Mutanen Najeriya sun yi zanga-zanga a gidan da Buhari yake zaune a Landan. Reno Omokri ne ya jagoranci jama’a zuwa gidan da ake sauke shugaban kasar a Ingila.
Labarai
Samu kari