'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Gwamnan jihar Zamfara, Mohammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa akwai kimanin yan bindiga 30,000 a jiharsa da kuma wasu jihohin Arewacin Najeriya guda biyar.
Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami, ya karyata rahoto dake yaduwa cewa yace duk wani bai da lambar katin zama dan kasa NIN zai ci zaman gidan yari na tsawon.
Hukumar Sojin saman Najeriya, NAF, ta bayyana cewa binciken da ta gudanar ya nuna mata cewa jirgin yakinta Alpha Jet (NAF475) da ta bace a sararin samaniya ta.
Sojojin Najeriya sun bazama neman matuƙan jirgin sama da suka ɓata bayan an nemi wani jirgin yaƙi sama ko ƙasa ba a gani ba bayan jirgin ya tafka hatsarin.
Alamu sun nuna cewa tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya gwada wa ƴan Najeriya cewa shekaru ba a bakin komai suke ba. Kamar yadda alamu suka nuna, tsohon.
PDP, wasu sun yi ca a kan Muhammadu Buhari bayan Amurka ta fitar da rahoto a kan Najeriya. Amurka na zargin Gwamnatin APC da sata, zalunci, tauye hakkin jama’a
Wata mazauniya jihar Kaduna mai suna Hannatu Tanko ta bada labarin yadda jini ya dinga fita ta baki da hancinta bayan an kammala mata riga-kafin cutar korona.
Za ku ji cewa yanzu haka ana maidawa juna raddi tsakanin Nyesom Wike da Sojojin saman Najeriya bayan Gwamnatinsa ta saye jirage ya ba sojoji, amma aka dauke su.
An kama wani da ake zargi kutse cikin ginin coci da niyyar yin sata bayan ya makale a wani ramin da ya kutsa ya shiga cikin ginin cocin. Wanda ake zargin mai su
Labarai
Samu kari