A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC d shirya amfani da hukumomi wajen hana su shiga zabe.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC d shirya amfani da hukumomi wajen hana su shiga zabe.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Kusan awanni 48 bayan wata Babbar Kotu a jihar Kano ta ba da umarnin hana Masarautar Kano yanka filaye a Filin Sallar Idi na 'Yar Akwa, mazauna basu ji dadi ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ƙara jaddada matsayarta kan cewa ba zata tattauna da kowanne ɗan bindiga ba, kuma ta ce, ba ta naɗa kowa don tattaunawa da su ba.
Ƙungiyar dake fafutukar kare hakkin bil'adama (SERAP) ta shigar da shugaba Buhari kotu kan badaƙalar ɓatan wasu kuɗaɗe da aka ware ma ɓangaren lafiyar ƙasar nan
Limamin cocin Katolika na Sakkwato, Bishop Matthew Kukah, ya yi amfani da damar bikin Ista wajen sukar gwamnatin da Shugaba Muhammadu Buhari ke jagoranta.
Saudiyya na shirin kara yawan al'umman musulmi da ke son yin aikin Umrah lokacin azumin watan Ramadan wanda ya rage saura kwanaki bayan daukar matakin kare kai.
Ministan tsaro na ƙasar nan, Bashir Magashi ya roƙi yan Najeriya musamman mabiya addinin kirista da su saka sojoji cikin addu'a a ya yin bikin ista da suke yi.
Kwamishinan Jihar Anabra da ka sace ya yin harin da aka kaima tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Charles Soludo, ya samu kuɓuta da sanyin safiyar Lahadi.
Wasu tsagerun kungiyar mayakan ta'addanci na Biafra sun hallaka Hausawa sama 12 tare barnatar da dukiyoyi masu dunbun yawa a wani yankin jihar Imo a kudanci.
Ƙungiyar lafiya ta duniya(WHO) ta gargaɗi musulmai da kiristocin duniya kan kare kansu daga kamuwa da cutar COVID19 a manyan tarukan su dake ƙaratowa nan gaba.
Labarai
Samu kari