'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Ana nan ana ta rade-radin cewa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara yana shirye-shiryen komawa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar.
Mutuwar wani sabon jariri a asibitin koyarwan jami'ar Legas (LUTH) sakamakon yajin aikin da Likitocin Najeriya ke yi ya janyo cece-kuce a fadin kasar, rahoto.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna alhini tare da mika ta'aziyyarsa a kan mutuwar Yinka Odumakin, sakataren yada labarai na kungiyar Yarbawa, Afenifere.
Gwamnatin jihar Kaduna, a ranar Asabar, ta bayyana cewa jami'an tsaro sun ceto akalla mutum 15 da akayi garkuwa da su a jihar. A jawabin da kwamishanan harkokin
Kasar Masar na bikin fito da gawar Fir'auna da sauran sarakunan kasar har 22 da suka shude. An bayyana yin jerin gwanon nunawa duniya gawarwakin a yau Asabaer.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ‘yan Najeriya da su yi amfani da bikin Ista wajen yin addu'a dawowar zaman lafiya da hadin kai a kasar.
A watan Janairu aka yi wa Mista Fernandez rigakafin cutar korona ta Sputnik da Rasha ta samar, shugaba na farko daga yankin Latin Amurka da aka yi wa rigakafin.
Duk wata gwamnatin tarayya na raba kuɗaɗen shiga daga asusun ƙasar, asusun hada hadar kudade na FOREX da sauran tushe na gwamnatoci uku, tarayya, jihohohi, LGA.
Hawaye sun kwaranya yayinda gobara taci shahrarriyar kasuwar kayayyakin mota ta Araromi dake Agodi-Gate, Ibadan, babbar birnin jihar Oyo ranar Asabar, 3 ga wata
Labarai
Samu kari