Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce har yanzun (tsawon shekara bakwai) jam'iyyar su ta APC ba ta shiga mataki na gaba ba wato 'Next Level'.
Ƙungiyar JIBWIS ta ƙasa, ta yi kira ga gwamnatin shugaba Buhari, da ta ƙara ƙaimi a yakin da take da 'yan ta'adda da kuma ta'addancin su a faɗin ƙasar nan.
Wani bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumuntar zamani wanda aka ga wasu matasan jihar Kogi dauke da bulalai suna tsabgawa wasu matasa biyu da suke zanga-zanga.
Wasu gwamnonin da aka zaba karkashin jam'iyyar APC sun wanke kafarsu musamman don kai ziyara jihar Zamfari don yin jaje ga jihar da jama'anta akan gobarar data.
An samu labarin yadda wasu 'yan bindiga suka budewa wani shugaba na jam'iyyar APC wuta, Olorogun Ovoke Shasha a garin Ughelli dake jihar Delta, The Nation.
Yanzu idan mutum ya yi magana da masu garkuwa da mutane zai dandana kudarsa. Iyayen yaran da aka sace sun yi tir da matakin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta dauka.
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya gayyaci shugabannin kungiyar malaman jami'o'in (ASUU), zuwa wani taron gaggawa domin shawo kan yajin aikin da al barazanar shiga
Masoya Shugaban kasar Nigeria, Muhammadu Buhari a halin yanzu suna can a gidan gwamnatin Nigeria da ke birnin Landan a kasar Birtaniya, Daily Trust ta ruwaito.
Za ku ji cewa kwastam sun yi babban kame a Najeriya, sun yi ram da tulin buhunan wiwi. Wannan ya na cikin gagaruman nasarorin da kwastam ta samu a iyakar Legas.
Labarai
Samu kari