Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Wasu yan bindiga sun kai hari kauyen Katarma da ke karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna inda suka halaka mutane biyar kamar yadda The Punch ta ruwaito. Kwamis
Wata kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta fidda rahoton wata badakalar tsoffin gwamnoni, ministoci da sanatoci a Dubai. An bankado kadarori sama da 130.
Hukumar kula da sauka da tashin jiragen sama na kasa (NCAA) ta bayyana dalilan dakatar da jiragen Azman tare da bayyana wasu ka'idoji da za a cika kafin jiragen
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana dalilan da yasa 'yan bindiga suka addabi jihar ta Kaduna da kai hari. Yace saboda jihar ba za ta bada kudin fansa bane ko kwabo.
Yara biyu, Suraiya mai shekaru 7 da Habib mai shekaru 9 sun kone sakamakon wata gobara da ta kona wani babban gida a Anguwar Dawaki a garin Suleja da ke jihar N
Rahotanni sun bayyana irin barnar da 'yan bindiga suka kai hari wata magarkama dake Owerri a jihar Imo. Ana zargin tsagerun Biafra ne suka kai wannan mummunan
Fadar Shugaban Kasa a ranar Lahadi ta ce kalaman Bishop din Katolika na Jihar Sokoto, Mathew Kukah, basu yi kama da na malamin addini ba a sakon sa na bikin Eas
Rundunar yan sanda a jihar Kano, ta bayyana kama wani mutumi da ake zargin ɗan garkuwa da mutane ne a jihar, an samu bindigu kirar AK-47 a tare da mutumin.
'Yan bindiga sun kai hari gidan yari da kuma hedkawatar 'yan sanda a jihar Imo. Fursunoni sun tsere a yayin harin. An banka wa motocin 'yan sanda wuta sun kone
Labarai
Samu kari