Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana bullar wata kungiyar 'yan damfara ta yanar gizo. Ta bayyana cewa ta sha kudirin yin fito na fito da su don kare jama'a.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bada umarni ga jami'ai da kada su tausayawa masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB). The Nation ta wallafa.
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta, WAEC, ta fitar da sakamakon jarrabawar Private ta 2021 na farko, The Punch ta ruwaito. Da ya ke yi wa manema lab
Jami'an tsaro sun mamaye titunan Owerri, babban birnin jihar Imo cikin dakon isowar Sufeto-Janar na 'yan sanda, Muhammad Adamu bayan harin yan bindiga a jihar.
'Yan bindiga sun sace mutane biyar yan gida daya a yankin Ajowa Akoko a jihar Ondo yayin da suke hutun bikin Easter, Vanguard ta ruwaito. A halin yanzu, wata ma
Kwanaki kadan bayan rasuwar dan majalisar tarayya, Haruna Maitala, wani dan majalisa mai wakiltar mazabar Lere ta tarayyar Najeriya a Kaduna, Suleiman Aliyu.
Babangida Sadiq Adamu, mutumin da ya auri mata biyu a rana daya ya bayyana yadda rayuwar aurensu take tafiya. Dama labarinsa ya watsu a kafafen sada zumunta.
Ma’aikatan shari’a sun fara yajin-aiki a duk wasu Kotun kasar nan. Bayan Likitoci da Malaman Makaranta, Ma’aikatan kotu sun tafi yajin-aikin na su ne a yau.
Air Marshal Oladayo Amao, babban hafsan sojojin sama, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Sojojin saman Najeriya (NAF) za su fatattaki ‘yan ta’adda nan kusa kadan.
AGF ya sanar da Kotu, Atiku Abubakar ba ‘Dan Najeriya, bai isa ya yi takarar Shugaban kasa ba. Bayan shekaru 2, Kotu za ta saurari karar da Ministan ya kai.
Labarai
Samu kari