Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Yanzu haka sojojin Najeriya sun fara ayyukansu na binciko wasu 'yan ta'adda da suka kai hari karamar hukumar Essien Udim dake jihar Akwa Ibom. Garinsu Akpabio.
Ranakun zagayowar haihuwa su kan zo da albarkatu iri-iri musamman yadda mutane suke nuna wa mai shagali ko bikin so da kauna ta hanyar bayar da kyautuka nan ba.
Gwamnatin Jihar Kano ta rage albashin masu rike da mukaman siyasa a jihar da kashi 50 cikin 10 na watan Maris saboda karancin kudade, Vanguard ta ruwaito. Kwami
Lauretta Onochie ta tsoma baki game da fafukar kafa kasar Biyafara. Onochie ta ce gwagwarmayar ballewa daga Najeriya ta kare a 1970 lokacin da aka sallama.
Tsohon Ministan Najeriya, Femi Fani-Kayode ya ba ‘Yan Najeriya shawarar wanda za a zaba. Gawurtaccen ‘Dan adawar ya fara kiran ayi watsi da APC da PDP a 2023.
Fadar shugaban kasa, a ranar Talata, ta sanar da rasuwar Master Warrant Officer, Sai'idu Afaka, direban shugaban kasa Muhammadu Buhari. Afaka ya rasu ne a asibi
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta kama dilalin miyagun kwayoyin da ake nema ruwa a jallo a jihar Nasarawa, Sami Ashoko, kuma ta kai samame
Mohammad Dingyadi, Ministan 'Yan Sanda a Nigeria, ya yi magana kan dalilan da yasa Mohammed Adamu, tsohon sufeta janar na 'yan sandan Nigeria bai kammala karin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya nada Usman Alkali Baba a matsayin sufeta janar na yan sanda, IGP, na rikon kwarya. Baba ya maye gurbin Mohammed
Labarai
Samu kari