Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ja hankalin Musulmai a watan Ramadana cewa, kada su bari a yaudaresu a yi kokarin raba kawunansu da zantukan da basu dace ba.
Sansanin sojin ruwa na Sekondi sun rike wani sojan ruwa na Ghana mai suna Leading Seaman Umar Sahid Abubakar akan datsar wani Benard Ababio, sojan sama, bisa.
Wasu ‘Ya ‘yan APC a Jihar Akwa Ibom sun watsawa Godswill Akpabio kasa a cikin idanu. ‘Yan jam’iyyar sun ce su fa atafau Sanata Akpabio ba shugabansu ba ne.
Wani faston Najeriya, Samson Benjamin ya yi zanga-zanga akan mulkin Buhari a ranar Lahadi a Legas dauke da akwatin gawa akan shi inda yace bai gamsu da mulki.
'Yan bindiga a wasu hare-hare sun sake sheke mutane akalla 5 a wasu sassan jihar Kaduna. Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida ne ya tabbatar.
A dalilin kashe-kashe, ‘Yan Arewa su na ta barin Imo, amma Gwamnan jihar Imo ya roki wadanda su ka fito daga Arewa su yi zamansu duk da matsalar rashin tsaron.
Wani jigon jam’iyya ya bayyana abin da ya jawo rushewar Adams Oshiomhole a APC. Salihu Lukman ya ce idan aka yi wasa, to APC ba za ta cigaba da mulki a 2023 ba.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya bayyana cewa, bai kamata a ce kotu ke da hakkin tantance zabe ba, ya kamata kuri'ar talakawa ta tantance.
Ministan sadarwa kuma shahararren malamin Musulunci, Isa Ali Pantami, ya yi Allah wadai da rahotannin da ke cewa yana daga cikin jerin 'yan ta'adda a Amurka.
Labarai
Samu kari