Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce an zabe shi ne don bunkasa jihar ba don biyan albashi ba. Hakan ya biyo bayan sallamar ma'aikata 4000 na fadi jihar.
Yayin da kasar Saudi Arabia ta sanar dacewa ba a samu ganin watan Ramadan ba ranar Lahadi, Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci 'yan Najeriya su fara duba wata.
Hukumar tashoshin jiragen saman Najeriya (FAAN)ta ce ta samu labari daga ma'aikatar sufurin jiragen sama akan yunkurin harin da ake shirin kaiwa filayen jirage.
Ministan sadarwa, Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami, ya ce babu wata barazana da za'a yi masa da zai hana shi rufe duk layukan wayar da ba'a haɗa su da lambar NIN ba.
Wasu fusatattun mazauna a jihar Katsina sun kashe tare da kone wasu 'yan bindiga kurmus har lahira. 'Yan bindigan sun kai hari ne suka hadu da gamon ajalinsu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa, yanzun haka wasu gwarazan sojojin ƙasar nan n can suna musayar wuta da wasu yan bindiga a iyakar jihohin Ebonyi da Benuwai.
Ustaz Abu Jabir PenAbdul ya yi bayanin abin da ake nufi da niyyar azumin Ramadan kuma yaya ake yin ta da yadda watan Ramadan ya banbamta da sauran azumomi.
Dr Pantami ya mai da martani mai zafi kan labarin da akla wallafa akansa cewa yana da hannu a Boko Haram. Ya karyata ya kuma yi ishara ga karatunsa na baya shek
Hadimin shugaban kasa kan Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya karyata rahotannin da ke cewa Amurka na zargin Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki, Isa Pantami.
Labarai
Samu kari