Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Jam'iyyar All Progressive Congress (APC) ta yi babban kamu na dan majalisa mai wakiltar mazabar Akwanga ta kudu a majalisar dokokin jihar Nasarawa,Samuel Tsebe.
Albashir Hamisu, kwanturolla na Hukumar hana faskwabri na kasa, Kwastam ta Zone B ya koka kan yadda mazauna kauyukan da ke kan iyakoki ke yi wa masu smogul leke
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta damke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane 40 hade da wadanda suka yi garkuwa da ma'aikatan hukumar kare hadurra.
Wasu iyalai yan Najeriya sun burge mutane da dama a shafin soshiyal midiya yayinda suka zamo abun sha'awa ga wasu bayan samun lamarin cewa dukkansu likitoci ne.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya taya musuman Najeriya murnar zagayowar watan azumin ramadana, ya ce wannan lokacin sadaƙa ne ga mabuƙata.
Wasu yan bindiga sun kai hari wata kasuwa a jihar Neja, sun hallaka jami'an tsaron sa ki 5 tare da jikkata wasu da dama. Sun kuma sace wasu mutane a harin.
Rigima ta kare a jam’iyyar adawa ta PDP yayin da Ayo Fayose ya ba marada kunya, ya ajiye kayan fada. Da alama lema ta dinke yayin da Tsohon Gwamnan ya sallama.
A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke karatowa, mutanen garin Abuja sun farka sunyi karo da hotunan tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki na neman
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sake nada Farfesa Bissallah Ahmed Ekele, a matsayin Shugaban likitoci (CMD) na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abuja.
Labarai
Samu kari