Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Majalisar dattawa ta sammaci Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad, da Akawunta Janar na kasa, Ahmed Idris, kan kwashe kudi N7.5bn daga asusun ma'aikatar inganta
Nan da wasu 'yan watanni ake ganin cewa fetur zai kara kudi a kasuwar Duniya. Wani kamfani ya ce mai zai kara tsada a cikin tsakiyar shekarar nan da ake ciki.
Wasu sojin Najeriya da ke fama da yaki da 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabas sun shirya wata waka ta sukar miyagun 'yan ta'addan. A wani bidiyo da ya yadu.
Hauhawar farashin kaya ya karu zuwa 18.17%, lamarin da ya jawo tashin kayayyakin abinci a Najeriya. Tashin kayayyakin ya karu da 1.16% bisa 100% wanda ya jawo
Rochas Okorocha ya shafe kwanaki biyu ya na tsare a wajen EFCC. Ana bukatar Sanata Okorocha ya yi wasu bayanai kan zargin da ke wuyansa, kafin ya samu beli.
Mawakin Nigerian nan Abdulaziz Fashola wanda aka fi sani da 'Naira Marley' ya bada wata kyakkyawar shawara ga musulmai a kafar sada zumuntarsa ta, Twitter.
Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya kammala cibiyarsa ta wasanni ta miliyoyin naira a Kaduna inda ake sa ran matasa za su samu horo kuma za su iya baje koli.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun hallaka jami'an yan sandan Najeriya uku a Abakaliki, babbarbirnin jihar Ebonyi da daren Laraba, 14 ga watan Afrilu, 2021,
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa ba zai yi cacan baki da gwamnatin tarayya kan maganar da yayi na cewa an buga N60bn a Maris don rabawa gwamnon
Labarai
Samu kari